masu ziyara ne ke tattaki zuwa birnin Mashhad domin gudanar da tarukan zagayowar ranar shahadar limamin ahlul bait na takwas, Imam Ridha (AS).

26 Satumba 2022 - 21:10

Dubban masu ziyara ne ke tattaki zuwa birnin Mashhad dake arewa maso gabashin kasar Iran, domin gudanar da tarukan zagayowar ranar shahadar limamin ahlul bait na takwas, Imam Reza (AS), a ranar 27 ga Satumba, 2022.